Ad Code

Responsive Advertisement

Yau Da Ƙarfe Da ƙarfe 1 na wannan dare ne masu Mining kuɗin Intanet na Satoshi CORE ke sa ran Zata Fashe....

 


Da ƙarfe 1 na wannan dare ne masu Mining kuɗin Intanet na Satoshi CORE ke sa ran Coins ɗin zai shiga kasuwa bayan shafe shekaru biyu ana haƙarsa.

Shin ko menene Satoshi CORE? me masu Mining ke sa rai idan ya fashe?


Kan hakan ne Freedom Radio ta zanta da Abubakar Yakubu Kabir Shugaban Ƴan Pi Network na Kano kuma ɗaya daga cikin ƙwararru a hada-hadar kuɗaɗen Internet.

Ga ƙarin bayanin da ya yi mana.

Play wow



Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement