Umar Uk – Zabina (Official Video) Mp4 Download 2023
Shahararen Mawaki nan Umar Uk ya saki video sabuwar wakar sa mai suna “zabina” itama wannan waka tana daya daga cikin wakokin da suke trading a gari.
Umar - UK Sabuwar Video wakarsa mai suna “Zabina” tayi dadi sosai tazo da salo mai ban sha’awa kubiyo domin ganin yadda zata kasan ce..
Play Now


0 Comments