Umar M Shareef – Zabin Raina Official Video 2023 Ft Salisu S. Fulani
Shahararen Mawaki nan Umar M Shareef ya saki video sabuwar wakar sa mai suna “zabin Raina” itama wannan waka tana daya daga cikin wakokin da suke trading a gari.
Matashiya TV yasaki Sabuwar Video wakarsa mai suna “Zabin Raina” tayi dadi sosai tazo da salo mai ban sha’awa kubiyo domin ganin yadda zata kasan ce..
Play NowZaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef – Zabin Raina Mp3 Download dake kasan wannan rubutun domin sauke wakar acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.


0 Comments