MANYAN FINA-FINAI 5 MAFI GIRMA GROSSERS NA MASANA'ANTAR BOLLYWOOD A BOX-OFFICE AREWACIN AMERICA..
_________________________________
#Dangal - 12,357,576 USD
#Padmaavat - 12,156,170 USD
#PK - 10,551,836 USD
#Pathan - 9,225,007 USD
#BajrangiBhaijaan - 8,114,714 USD
______#America #BoxOffice Na_______ #Pathan , wanda ya tattara 92,25,007 har zuwa yau matsayi na yanzu yana matsayin na huɗu mafi girma a #Bollywood.
Duk da haka, tare da martanin fim ɗin ya kasance yana samun ciniki ana hasashen cewa Pathan ya shirya tsaf don karya tarihin Film din Aamir Khan Mai suna #Dangal , wanda ya samu 1,23,57,576, a matsayin wanda ya fi kowa samun kuɗi a #Bollywood a wannan kasuwa na America.
A zahiri, ban da Dangal , ana sa ran tauraron Shah Rukh Khan Na da kwanaki kadan zai zarce wasu Fina-finai a Kasuwacin na America irin su Padmaavat wanda ya tattara 1,21,56,170, da PK wanda ya tattara 1,05,51,836.


0 Comments