Kamfanin Starlink ya shawarci yan Nigeria masu son yin order din starlink da suyi amfani da katin dollar na Payday ko barter domin biyan kudin ROUTER din tasu Wanda ake charges din in dollar.
Yan Nigeria dake son siyen starlink network dole sai dai suyi amfani da irin wadannan katuna na Black market masu bayar da limit din dollar mai yawa kasancewar bankunan Nigeria sun dakatar da ATM cards daga yin INTERNATIONAL TRANSACTIONS.
Wadannana sune JERIN TOKENS mafiya FARIN jini a BNB chain wadanda suka cika dukkan ka'odojin LISTING a Binance amma har yanzu BINANCE tayi WATSI dasu kamar yanda masana ke cewa.



0 Comments