Ad Code

Responsive Advertisement

JARUMA : JHANVI KAPOOR ZATA FARA KAFTAWA A KUDANCIN INDIA..


 JARUMA : JHANVI KAPOOR ZATA FARA KAFTAWA A KUDANCIN INDIA

A baya rahotannin kafofin watsa labarai sun bayyana cewa a baya mahaifin jarumar wato Boney_Kapoor yace" 'yarsa ba zata yi aiki a masana'antun shirya fina finai na Kudancin Indiya ba. 

 Sai dai kuma yanzu Rahotanni sun bayyana cewa jaruma jhanvi Kapoor tah shirya tsaf domin taka rawar gani a matsyin tauraruwar kafcen jarumi NTR na gaba wanda akewa laqabi da NTR30,

An rawaito cewa masu ruwa da tsakin shirin sun bayyana ra'ayoyinsu akan jaruman da suke son gani a wannan film tare da tattaunawa dasu sai dai kuma shi director na film din mai suna Koratala Siva yafi son Janhvi Kapoor hakan yasa ya aika mata da goron gayyata zuwa wannan katafaran kafce,

NTR30 fIIm ne da zai zo a matsayin pan India yayin da ake sah ran fara aikinsa a qarshen watan nan da muke ciki.

                      SADEEQ A YUSEEF

                       UBAN BAAHUBALI✍️

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement