Ad Code

Responsive Advertisement

Hukumar lura da Kotunan Kano ta ce, ba za ta ƙyale jarumar Kannywood Teema Makamashi ba saboda.....

 


Hukumar lura da Kotunan Kano ta ce, ba za ta ƙyale jarumar Kannywood Teema Makamashi ba saboda munin kalaman da ta yi na cewa ta bi wasu hanyoyi da za a saki Murja Ibrahim Kunya.

Hukumar ta ce wannan tamkar cin fuska ne ga alƙalan Kotunan Kano a ce, sun yi hukunci sannan su warware ba bisa ƙa'ida ba.

Baba Jibo Ibrahim shi ne Kakakin Kotunan Kano ga kuma ƙarin bayanin da ya yiwa Freedom Radio cikin Bidiyo.

Domin sauraren Hirar... Play Now


Kuwa Ya daibo da zafi to bakin sa.... 

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement