Yayin da ake ci gaba da sa ran fashewar kudin Intanet na "Pi Network" a nan gaba, tuni aka soma hada-hadarsa a wasu yankunan.
Kan hakan ne muka sake zantawa da Malam Abubakar Kabir Yakubu shugaban masu 'Mining Pi' na Kano wanda ya bayyana mana hanyoyin da zaku iya cin kasuwar 'Pi' dinku tun yanzu a Kanon.
Sai dai ya ce, masu hada-hadar 'Pi' a yanzu suna yi ne bisa farashin da suka sanya suka aminta da shi, bawai farashin da ake sa ran fashewarsa ba.
Mun kuma tambaye shi ko zuwa yaushe ake sa ran za a tabbatar da fashewar ta 'Pi'.
Ga amsarsa a wannan tattaunawa.


0 Comments