Ad Code

Responsive Advertisement

CZ YACE DUK WANDA YAYI IMANI DA CRYPTO DA SAURA MASU FADA AJI A CRYPTO INDUSTRY DA SUYI WATSI DA IRIN WADANNAN KAMAR HAKA....

 

CZ yace duk wanda yayi IMANI da CRYPTO to da sauran masu ruwa da tsaki a CRYPTO INDUSTRY da suyi WATSI da wadannan abubuwan guda uku su rungumi abubuwa uku.

Wannana ne DALILAN da yasanya bai bawa Yan GIDAN su kunya ba a lokacin da ya siyar da GIDANSU ya sayi BTC.

Yace na farko ka rungumi: Ilimi, bin DOKOKIN da kuma Mai da hankali wajen sai Kuma GINA abubuwa masu NAGARTA.

Yace ayi watsi Kuma da FAKE NEWS, FUD da Kuma suka wato attacks.

CZ yayi martani ga mai wannana Tweet din Wanda yana daga cikin mutane da suka fara GANO BTC suka Kuma fara mallakar shi.

In mutumin yake cewa yaso ace ya AJIYE BTC din sa guda 1700 Wanda ya siyar akan 0.30.

Yayi wnanan Tweet din ne a ranar 17 ga watan May na 2011.

CZ ya mayar da martanin ne inda yake cewa.

Ba iya siyen BTC kokuma gano shi tun bai da DARAJA bane abu Mai amfani.

Abu mafi amfanin shine iya RIKE shi har tsahon wani LOKACI. 

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement