Hukumar SEC ta Amurka na BARAZANA ga BUSD da kuma kamfanin PAXOS abisa ZARGIN cewar BUSD din SECURITY asset ne domin an tsarashi an Kuma RABA shi ga mutane kamar dai yadda tsarin stock exchange market yake batare kuma da bin wadann ka'odoji ba.
Tsahon Lokaci tun daga kan case XRP da SEC din Kamfanunuwan CRYPTO ke kaffa-kaffa da hukumar SEC.
inda ko a makon da ya GABATA sai dai EXCHANGER Kraken ta DAKATAR da STAKING kwata-kwata bisa tuhume-tuhumen SEC din..
CZ yace: indai har kasashe irin Amurka zasu dauki stablecoin kamar BUSD a matsayin Security to akwai BARAZA sosai ga CRYPTO INDUSTRY baki daya.
Ya kuma ce daga yanzu Binance zatayi taka tsan-tsan wajen sanin COINS din da zata dinga LISTING gudun kada irin haka ta FARU da wani COIN traders da investors suyi ASARA rana tsaka.


0 Comments