Ad Code

Responsive Advertisement

[video] :Bayan sakin murja kunya ta saki zazafan bidiyo Akan Batun Kamata Da Akayi....


Fitaciyar Murja Ibrahim Kunya wadda tayi shura a shafukan sada zumunta musamman ma shafin nan na Tiktok, jarumar Tiktok din an damke ta ne a sanadiyar wasu bidiyoyi data saki tana zage-zage hakan ne yasa hukumar majalisar Malaman Kano suka saka aka damko ta.Bayan sakin murja 


kunya ta saki zazafan bidiyo 


Play Now


Sai dai bayan data shaki iskar yanci ne Murja tayi bayani akan yadda akayi aka kamata ta,ta fadi cewa Idris Mai Wushirya ne ya riketa da Waya har aka zo akayi ram da ita,sai dai masoyan mai rikicin gangan din sun Bukaci da ta kara yin bayani akan abunda take nufi.



Daga karshe tayi nadamar abunda ta aikata sannan ta fasa birthday din nata da aka shirya yi ana dab da kamata.

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement