Momee Gombe – Da Zance Natawo (Official Video) Latest Hausa Music Video
Sabuwar Wakar Fitacen jarumar Momee Gombe "Da Zance Natawo" Official Video a yanzu haka jaruma Momee gombe tayi wata sabuwar waka kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.
Ta Saki wata sabuwar waka Mai Suna "Da Zance Natawo" na tababata Zuku ji dadin Wakar sosai saboda nasan Tazo Da da bazata daya wa Acikin ta..
Whach Now
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan Video ya kasance.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin Update A koda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.
.jpg)

0 Comments