Ad Code

Responsive Advertisement

Kano: Hotunan katafariyar gadar nan mai hawa uku wato Muhammadu Buhari Three-layer Interchange


 Hotunan katafariyar gadar nan mai hawa uku wato Muhammadu Buhari Three-layer Interchange wacce take Hotoro NNPC Roundabout 





Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar shine ya samar da wannan katafariyar gadar duk a kokarin sa na ganin an samar da harkar sufuri mai kyau ga al’umar kano da kuma baki masu shigowa musamman yan kasuwa dake zuwa harkokin kasuwanci daga makwabtan jihohi.


An kaddamar wannan gadar  a  yau Litinin 30/01/2023


Aminu Dahiru

SSA Photography 📸

30th January, 2023

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement