Ad Code

Responsive Advertisement

Hamisu Breaker wajen bikin Dady hikima Abale wajen Dinner ya Bada Cita Sosai...

 Hamisu Breaker wajen bikin Dady hikima Abale wajen Dinner ya Bada Cita Sosai...


JARUMI  Hamisu Breaker A Dinner Bikin Daddy Hikima (Abale) Da Maryam. Jarumai Da Mawakaqa Sunata Nuna Bajintarsu Wajen Taya Dan Uwan Harkasu Shagalin Murnar Bikinsa , shafin hausamini yana kokari wajen kawowa majiyarmu labaran daga Masana’antar kannywood.


Wasan Na Hamisu Breaker Ta Yadda Ko Baku Sami Damar Halartar Bikin Ba Samu Sami Damar Kalla Ta Cikin Wayoyin HannunKu.

Ku Kalla Yadda shagalin Dinner Party Ta Kasance.

Hamisu Breaker wajen bikin Dady hikima Abale 

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement