Ad Code

Responsive Advertisement

A yanzu haka FARASHIN BTC ya kusa kaiwa naira miliyan 19 a kudin Nigeria.

A yanzu haka FARASHIN BTC ya kusa kaiwa naira miliyan 19 a kudin Nigeria.


Wannana na zuwa ne a dai-dai lolacin da DOKOKIN takaita CIRAR kudi ta fara aiki.


Binciken masana na nuni da cewar a yanzu yan Nigeria ne sukafi kowwa searching din "Where to buy BTC" a Google da sauran kafofin neman baya nai.

Wasu dai na ganin cewar da barin kudi a banki GARA YIN INVESTING din su a BTC kokuma SAUYA su zuwa dalar Amurka.


CZ ya sanar a shafin sa na Twitter cewar za'aga wata BABBAR transfer ta BNB da za'ayi a On-Chain data.

Transfer din ta hadar da ta BNB ERC20 da BNB na BEP2.


A cewar CZ Binance daga baya za'a kone wadannan COINS na miliyoyin daloli a 22nd Round na BNB burn.

Yace don haka kada mutane su RAZANA da wananana TRANSFER din da zasu ga anyi domin dai BURNING sa za'ayi. 


Msztech|Gonar Bitcoin

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement