Ad Code

Responsive Advertisement

YANDA ZAKA KOYI JAMB CBT TRAINING DA WAYARKA


 YANDA AKE KOYON JAMB CBT TRAINING DA WAYA. 


Assalamu alaikum jama'a barkanmu da warhaka sannan sannunmu da sake haduwa daku acikin wani sabon darasi wanda nasan zai taimaki duk wani ɗalibi da gama secondary School yake yayi jarabawar shiga manyan makarantun gaba da secondary.
Acikin wannan darasin namu na yau kamar yanda kuka gani a title zanyi bayanin wani Application Wanda zai baka damar koyon yanda ake amfani da computer a yayin da akeyin jarabawar JAMB da wayarka.

Amfanin wannan Application ɗin sune kamar haka 

  • Zai baka damar amsa past questions and answers tun daga shekaru masu yawa
  • Akwai JAMB syllabus acikin wannan Application ɗin
  • Akwai past questions and answers na kowane course
  • Akwai NECO past questions and answers adai cikin wannan Application ɗin
  • Baya amfani da data kaɗan bayan ka ɗauko shi
  • Babu ads acikinsa(yawan tallace-tallace)
  • Baya da wahalar koyo

Yanda ake ɗauko wannan Application ɗin 



Idan ka danna inda aka rubuta"download" Kai tsaye zai kaika kan wannan Application ɗin a play store domin ɗauko shi.

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement