Ad Code

Responsive Advertisement

YANDA ZAKA HANA A TAKURA MAKA A WHATSAPP

 

Ayau zanyi mana bayani akan yanda zaka hana a takura maka da saƙo a cikin WhatsApp yayin da kake wani uzuri.
A wasu lokutan zaka ga. Mutum ya buɗe datarsa yana binkice a internet ko wani abu daban amma fa zaka ga antakura masa da saƙo a WhatsApp ɗin.misali idan kana kan YouTube zaka ga saƙon facebook,

 instagram,imo, telegram da sauransu suna ta shigowa cikin wayarka saboda ka bude data ɗin.

Wannan Application ɗin zai baka damar da zaka bude data ɗin iya akan WHATSAPP ko iya facebook ko instagram ko duk dai abinda kake so ya buɗe maka.

amfanin wannan Application ɗin sune kamar haka 

  • Zai hana wayarka yawan shan data
  • Zai baka damar buɗe data iya WHATSAPP ko instagram ko facebook ko tiktok da sauransu
  • Babu wanda zai gane kana online
  • Yana kulle Application ɗin da suke yin aiki a background na wayarka
  • Application ɗin baida tallace tallace aciki
  • Application ɗin yana aike ne offline ba Wai sai ka buɗe data ba
Yanda ake ɗauko wannan Application ɗin


Daga ka danna inda aka rubuta download dake sama zai kaika kan wannan Application ɗin acan play store.

Yanda ake anfani da wannan Application ɗin

Bayan ka installing ɗin wannan Application ɗin acikin wayarka zai nemi damar yin aiki acikin wayarka sai ka bashi wannan damar daga nan idan Application ɗin ya buɗe akwai wata switch daga sama sai ka danna ta ta koma ON,to kawi sai ka zabi Application ɗin da kake so ya akulle maka shi misali kamar WhatsApp idan ka danna akan WhatsApp to babu wani saƙo da zai shigo wayarka harsai ka buɗe shi.

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement