Ad Code

Responsive Advertisement

YANDA ZAKA FITA DAGA WHATSAPP GROUP

 

YANDA ZAKA FITA DAGA WHATSAPP GROUP IDAN WANI SAKA KA ACIKI



A yau wannan darasin namu ya shafi WHATSAPP ne kaɗai saboda mutane da yawa suna fama da wannan matsalar a cikin wayarsu kawai zaka wayi gari kaga wani ya sanya lambarka acikin wani group a WhatsApp to na San cewa wasu sun san yanda zasu fita daga group ɗin wasu kuma basu sani ba to amma to koda kasani ka tsaya ka duba wannan bayanin saboda zamuyi amfanine da wata hanya mafi sauki wadda babu wanda zai gane ma ka fita daga cikin group ɗin.
Yawwa muje muga yanda abun yake

Abinda da zaka fara yi shine zaka shiga cikin group ɗin da kake so ka fita daga ciki sai ka duba sama inda sunan group ɗin yake sai kan sunan group ɗin,kana dannawa zai nuna maka dukkanin waɗanda suke a wannan group sai kayi ƙasa sosai har ƙarshe zaka inda aka rubuta report group kamar haka sauka danna
Sai kabi Waɗan nan hotunan duk inda har alama sai ka danna ta daga karshe zaka ka fita fit daga wannan group ɗin


2.


3.

Daga ƙashe zakaga sun rubuta maka sunce You are no longer partispant of this group.

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement