DALILAN DA SUKA SA DOLE SOLANA YA KOMA ZERO
Solana ya kasance yana samun goyon bayan mutumin da cikin kwanaki uku kacal aka RADA masa sunan CIKAKKEN SCAMMER wato Sam Bank Man Fried Wanda ada yana cikin mafiya kudi a Duniya da crypto industry wanda hakane ta sanya wadanda suka san yana da hannu aciki suma sukayi ya ZUBA kudin su.
Wawurarer makudan kudaden INVESTORS da FTX da Sam yayi tayi yana INVESTING a Solana shine DALILIN da ya sanyashi ya kai matsayin da yakai har $260 a bara.
A yanzu duka kudaden da SAM yake TAKAMA dasu babu sun tafi kenan hasalima a yanzu haka yana FUSKANTAR barazanar daurin rai-da-rai.
DALILI na ku akwai dumbin PROJECTS da suke daga DARAJAR SOLANA wadanda a yanzu duk sun gudu sunyi MIGRATING zuwa Blockchain din ETHEREUM da Cardano.
Dalili na hudu a yanzu haka NFTs projects mafiya girma dake akan BLOCKCHAIN din ta SOLANA ya DeGods da y00ts sun sauka daga SOLANA din sun koma Polygon.
Dalili na biyar akwai matsalar yawan DAUKEWAR numfashi da Blockchain din take fuskanta lolaci-lokaci.
Wadanna sune DALILAN da masana ke dubawa Wanda ya TABBATAR da cewa projects din SOLANA ya tafi Kenan.
Not NFA......


0 Comments