Ad Code

Responsive Advertisement

WASU DAGA CIKIN MUHIMMAN ABUBUWAN DA SUKA FARU A FARKON MAKON NAN ZUWA YANZU A CRYPTO.


 MUHIMMAN ABUBUWAN DA SUKA FARU A FARKON MAKON NAN ZUWA YANZU A CRYPTO. 


Platfrom din CELCIOUS network ka iya fuskantar kalubalen karewar kudin su KAF nan da watan OCTOBER abin da ke nufin Babu Wani kyakkaywan fatan cewar INVESTORS zasu sami dawowar kudin da sukayi ASARA. 


Kamfanin GALAXY ya ce ya FASA siyen platform din Bit Go sai dai ana bangaren sunce zasu garzaya kotu domin neman hakkin bata masu LOKACI da sukayi Kamfanin MINING Bitfarms wanda yana cikin mafiya GIRMA a Duniya ya sanar da cewar yayi ASARA sama da DALAR Amurka miliyan $143 daga farkon wannana shekara zuwa yanzu. 



C.E.O na Kraken ya tabbatar da cewa har yanzu yana da karfin GWIWA akan BTC Kuma yana saran cewar nan da

karshen 2022 zai bayar da BTC guda daya domin a bashi MOTA kirar BUGATI wadda tsadar ta yakai dalar Amurka miliyan $1.9 kokuma $3.3 million. 


Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement