Ad Code

Responsive Advertisement

[ Video ] Sabuwar wakar Safara’u Da Mr442 A Abuja A kwai Kaza....



Sabuwar wakar Safara’u Da Mr442 Ta iskanci a Abin da yajawu cece ko ce A Social Yanzu Haka.

A dai yanzu babu wata jaruma ko budurwa yar tiktok da take tashe kamar safara’u a kullum sai kaji ance Safa.

Wannan Sele biriti yarinyar dai a kullum abin nata cigaba yake inda wasu suke tayata murna wasu kuma suke jajanta mata akan wannan irin Rayuwar data dauko ta rashin makama da kuma rashin hali nagari.

                              Play now


Anga ta saki wata sabuwar wakar ita mawaki 442 a chan garin Abuja kuma wakar tayiwa masoyanta dadi sosai wanda a wakar tayi musu duk wani abu da suke su kamar wakar da kuma irin rawar da jarumar da sabayi ta batsa da kuma taba sassan jikinta.


An gansu acikin wani daki suna rawa su uku harda me gidan mata wato 442 hakika wannan karanma safara’u tajawo magana inda muke jira miji yadda mutane zasuyi martani ga safara’u.


Allah ya shiye ta da Sauran Musulmai baki daya..

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement