Saurari bambance- bambance tsakanin tsakanin Hadiza Gabon da Rahama sadau.
Masu bincike sun gano wasu muhimman abubuwa akan wa’yannan jariman guda biyu wato Rahama sadau da kuma Hadiza Gabon Wanda masoyansu Yakamata su su sani sannan suyi alkalanci akan hakan
Jarima dai Hadiza Gabon ba yar Asalin Nigeria bace inda ita kuwa Rahama sadau ta kasance yar asalin kasa Nigeria kuma yar babbar jiha wato jahar Kaduna wanda tana daga cikin jahohi na farko a kasar nan
Play now
Jaruma hadiza gabon ta kasance malamar makarantace sannan kuma a gurbin karatu iya kacinta secondary school Sannan ajerin yarikan da take ji ta sance tanjin Turanci sannan tanajin yaran faransanci sannan tajin yaran Hausa wanda a yanzu ya kasance yaran da tafiyi ako da yaushe.
Sai kuma jaruma Rahman sadau inda ta kasance Yar rawa sau kuma matakin karatu ta ya kasance Digiri sai kuma jerin yarikan da takeji akwai Turanci da yaran indiyanci Sai kuma asalin yaranta wato yaran Hausa wannan shine bambance bambancen dake tsakanin jarumai guda biyu rahama sadau da kuma Hadiza Gabon.
Source :Arewa blog. Com


0 Comments