Shaharraran Produce Mai Lokaci Wato Bashir mai shadda yasa wata gasa harta Naira dubu Hamsin ga duk wanda ya gano me suke cewa tare da jarumi lawan Ahmad mutanen susu biyu anga wani bidiyo wanda suka kashe murya kuma suke zance wanda ba kowane zai gane ainihin abinda suke fada ba.
Producer Bashir mai shadda shine wanda yasa wannan gasar kuma yace duk wanda yaci wannan gasar zai dauki zunzurutun kudi har Naira dubu hamsin ya bashi
Daga ranar zuwa yau anga mutane da yawa sunata yunkurin cankar wannan abin amma dai abin shiru domin bafa kowane zai gane ainihin abinda suke cewa ba
Play now
An kalubalanci wannan gasar inda wasu ke cewa wannan ai wasan yara ne domin shi kansa yasan bafa kowane zaisan hundarin abinda suke nufiba saboda wani baya shiga zuciyar wani
Mu dai sai dai muce Allah ya nawa mai rabo Sa’a ko Kuma ayi aiki tukuru domin cin wannan gasar tunda dole daga karshe asamu wanda zai lashe wannan gasar.


0 Comments