Ad Code

Responsive Advertisement

TIRKASHI KARO NA 15 AN SAMI WANDA YA IKIRARIN CEWAR SHINE SATOSHI NAKOMOTO.


A karo na GONNA sha biyar an sami Wanda yayi IKIRARIN cewar shine SATOSHI wato wanda ya KIRKIRO BITCOIN.


Craig Wrights yayi IKIRARIN cewar akwai Abokan sa da Yan uwan sa da wasu shaidu da yake dasu. 


Wadanda zasu iya tabbatar da cewa shi be SATOSHI.


Wright yace kasancewar sa makirkirin BTC ya sanya rayuwa tayi tsanani agare shi. Yana ta boye kansa tsahon LOKACI.


Sai dai har yanzu Wright ya iya tura sakon private key na BTC Wanda zaizo dai-dai da Publick key din sa ba Wanda ake kira da Bitcoin Block 0 kokuma "Genesis Block, wanda shine

transaction block din da aka fara building a Blockchain din BTC sannan kuma Babu Wanda yake da Private key na wallet din da aka fara TURA BTC din face SATOSHI. 

| Gonar Bitcoin

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement