Ad Code

Responsive Advertisement

Shugaban kamfanin ETHEREUM Vitalik Buterin yace kudirin Mark Zuckerberg na manaye Duniya Metaverse ba zai TABA cika ba.

Shugaban kamfanin ETHEREUM Vitalik Buterin yace kudirin M ark Zuckerberg na manaye Duniya Metaverse ba zai TABA cika ba.


A cewar Vitalk duk da kudaden da kamfanin na Meta suka zuba a harkar gina Metaverse abune mai wahala su iya MAMAYE ta kamar yanda suke buri domin akwai daruruwan kamfanunuwa da suka riga suka MAMAYE harkar.


A cewar sa abu mafi kyau shine Facebook su bi a hankali sannan su mai da hankalin su akan social media musamman kalubalen su na TIKTOK.


Farashin SOLANA ya fadi sosa bayan da aka kai MUMMUNAN hari akan BRIDGE din su wadda tayi sanadiyyar bayar da dama ga hackers suka saci dubban Solana COINS da USDC.

Sai dai hukumomin Solana sun maida MARTANI da cewar bawai lafin Blockchain din tasu bane. 

By | Gonar Bitcoin | msz Tech.....


Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement