Ad Code

Responsive Advertisement

Shin Maganar Auran Nafisa Abdullahi shin Da gaske ne?



 Shin Maganar Auran Nafisa Abdullahi shin Da gaske ne? 


Fitaciyar Jaruma a masana’antar kannywood Nafisa Abdullahi anga wasu labarai akanta suna yawa cewa zatayi aure kuma abinma ya gabato ana maganar befi saura yan kwanaki ba. 


Sai dai maganar ce ba’a tabbatar ba shine akaji daga bakin jaruma shin dagaske maganar auranki inda tace itama kamar yadda aka maganar tana yawo agari itama haka ta gani


Kabarin dai labarin kanzan kuregena babu wannan maganar kwata kwata zancene kawai wani ya zauna ya kagoshi inda tace kowa yaji ya bar zance domin kagaggen zance ne. 


                         Play now              


Sannan jarumar tayi kira qa wa’yanda suke kirkiro irin wannan zance dasu guji sake kala mata irin wannan maganar ta aure alhalin na ita ta sanar ba


Daman kuma hakan an saba yiwa yan matan kannywood rana daya kawai sai gari ya rude cewa wata jarumar zatayi labarai suyi ta yawo a shafukan sada zumunta


Nafisa Abdullahi dai ta nisanta kanta da wannan zance kuma ta ce inda auran nata yazo da kanta zata sanar ba wani ne daga gefe ba. 

Source : by Hausablog





Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement