shin kun san wannan Wanne irin injin noma Na Zamani Kowa ?
Amsar ita ce, tarekta mai sarrafa kanta! Tarekta ce , sabon Sam firin nau’in injin noma ne, wadda ke amfani da fasahar sadarwar ta 5G.
In an yi mata caji na sa'a biyu, za ta yi aiki ba dare ba rana har na tsawon yini guda! Wato 24 hours work babu tsayawa!
Abun mamaki ba ya karewa a duniya!
Wata Miyar Sai A Makota.....
Post by msz




0 Comments