Nan da makwanni biyu ake saran za'a fara PUBLIC TEST na SHIBA INU Blockchain wato SHIBARIUM.
Wannan sanarwa na kunshe ne acikin rahoton wata-wata da developers na SHIBA RIUN din suka Saba fitar wa inda suka ce da fari sunyi Niyyar FITAR da SHIBA RIUN a quarter 3 to amma sai suka rage LOKACIN zuwa karshen wannan wata na AUGUST.


0 Comments