Kwararrun masu analysis na jaridar Cointelegraph tayi HASASHEN cewar SHIBA INU ka iya CIGABA da samun green candle har zuwa LOKACIN kaddamar da SHABRIUM abinda ke nufin zai iya MURMUREWA ya dawo da kashi 50% cikin 100% na All-time High din sa.
Shib ya sake CLAIMING din 10 Billion dollar Market Cap.
Yanzu ana TRADING din sa akan
Barayin da sukayi HACKING din PROTOCOL na ACALA sunyi MINTING din Stablecoin na AUSD guda 1.1 Billion.
Inda kuma suka DUMPER shi nan take.


0 Comments