Ad Code

Responsive Advertisement

Kai tsaye bidiyon Rahama sadau tareda yan gidansu a kasar Turai suna shakatawa

 


Kai tsaye bidiyon Rahama sadau tareda yan gidansu a kasar Turai suna shakatawa. 


Jarumai rahama sadau bisa al’adar ta a duk shekara takan tafiya kasar waje domin shakatawa da yawon bude ido wannan tasaba duk shekara sai tayi kamar yadda kuke gani wannan shekarar ma taje tare da yan gidansu


Anga bidiyon ita yayannjnta da kuma kannata suna hutawa abinsu wanda hakan ya dauki hankalin mutane dama duka yan masana’antar kannywood


Jarumar idan baku mantaba itace jarumar da tafi kowacce jaruma yawan fita kasashen Turai kamar Dubai Ingila harma dasu jamani babu wani jarumi ko jaruma dazai nuna mata yawa. 


                              Play now 


Acikin bidiyon tana tare da duka yan uwanta suna tashan hutu inda aka gansu acikin jirgin ruwa kai kace Wasu turawa ne wanda kuma hakan ya dauki hankalin mutanen gari dama yan matan kannywood wanda har ake ta surutai akai


Fita kasashen Turai ya zama kamar farilla a wajen yan kannywood wanda duk qaccee bata taɓa fita ba ake mata kallon talaka. 


Source : Hausablog 





Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement