Ad Code

Responsive Advertisement

FITACCEN ATTAJIRI PETER SCHIFF WANDA YA YI KAU RIN SUNNA WAJEN SUKAR YAN CRYPTO YAYI GARGADI GA CYRPTO HOLDERS......


 Fitaccen attajiri Peter Schiff wanda yayi kauran suna wajen sukan YAN crypto yayi gargadi ga CRYPTO HODLERs cewar su gaggauta siyar da BTC din su domin dai kowwani LOKACI daga yanzu zai koma $10k USD.


Peter ya shaidawa jaridar Kitco News cewar BTC ba zai sake komawa $69k ba.


Babban labari na gaba da za'a sake samu a game da BTC shine cewar ya koma $10k dollar.

A cewar sa abokansa irin su Elon da Sailor da basajin magana

sun siya BTC a $50/55k yanzu gashi suna kirga FADUWAR kusan $24/25k. 



About Feed Every Gorilla. 

Where is Your FEG?

Bayan kammala shirye-shiryen dakuma MIGRATION zuwa Version 2 abu na GABA da ake JIRA shine STABLE COIN din da kamfanin FEG sukayi ALKAWARIN samar wa wanda zasu dinga amfani da TRADING fee din da aka samu.daga gareshi.

Ta cikin FEGex domin yin BUY BACK da FEG din abinda zai cigaba da rage masa ZERUKA. 


 

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement