Nabraska ya fita daga film din gidan Badamasi / harkar film mun barwa yara
Mustapha Nabraska yace ai shi yanzu tsufa yazo masa a harkar film saboda haka ya daina fitowa a cikin kowanne film ya barwa yara suna suci abinci ko duniya tasan wasu tunda su yanzu Alhamdulillah harkar film da gamai musu komai
Yayinda ya sanar da fucewarsa daga shirin gidan badamasi shahararren shirine kuma wanda du gari babu inda ba’a kallinsa amma haka ya hakura yace tabar sana’ar gwanda su bawa wasu jaruman dama suma su gwada baiwar da Allah yayi musu.
A gaskiya ba karamin kikari jarumi nabriska yayi domin ba kowane yake irin wannan abu ba tauraruwarja tana haskaka amma ka hakura ka bawa wasu daman alhalin kuma ba wani rigima akayi dashi kawai bisa ra’ayin kansa
Watch Now
Anso Ali Nuhu ne ko Adam a zango ne sukayi wannan abun da sai layi yafi ja a masana’antar ta kannywood inda sune ake ganin har yanzu sun babbake ko ina bayan ga jarumai nan wa’yanda ake ganin da zasu samu dama sai sunyi abinda yafi nasu amma saboda zulama sunki matsawa
Shima Nabraska ana ganin anyi an mukamin daya samu a siyasa bane yasa yayi wannan sanarwar sai dai wasu na ganin tunda a farkon lokacin da aka bashi muƙamin bai fadi haka ba sai yanzu kawai dai yayine saboda sadaukarwa ga ƙananan jarumai.
Source : Hausablog


0 Comments