Ad Code

Responsive Advertisement

EXCHANGER COINBASE TA BAYYANA CEWAR ZATA DAKATAR DA DEPOSIT DA WITHDRAWAL DA DUK WANI ABU DA YA SHAFI TRANSACTION NA.......


  • Exchanger Coinbase ta bayyana cewar zata DAKATAR DA Deposit da withdrawal da duk Wani abu da ya shafi TRANSACTION na Ethereum idan ya rage saura awanni 72 a fara MIGRATION daga Proof of work zuwa proof of stake domin kaucewa HADARIN miyagun HACKERS da ka iya amfani da KOWWACE iriyar kofa domin yin hacking na wani BRIDGE ko protocol NA wani project da ake TRADING a Exchanger |. 



Wani BINCIKE ya nuna cewar scammers a harkar CRYPTO sun sami KARAYAR ARZIKI sosai inda REVENUE din DA suke samu daga GIDOGAR damfafar da suke shiryawa yayi kasa sosai saboda yawaitar ilimi da GARGADIN da AKEWA yan CRYPTO agame da yadda zasu kare kansu da DUKIYOYIN SU. 

| GONAR BITCOIN AND MSZ HAUSA 



 

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement