Campany NIN Robinhood Ta Sadar da rage ma'aikatan sa da kashi 30% cikin 100% biyo bayan biyan tarar sama da DALAR Amurka miliyan TALATIN da aka cishi.
Saboda zargin yin LISTING din wasu ASSETS a platform din su wadda suka kasance Security ne batare da Kuma samun sahalewar hukumar SEC ta Amurka ba.
- 2
Za'a cire Micheal Sailor daga shugabancin kamfanin MICROSTRATEGY.
Biyo bayan gudanar da lisssafin tsakiyar shekara da kamfanin yayi wanda a karshe aka sami faduwar biliyoyin daloli.
Michelle ne ya bayar da shawarar cewar kamfanin ya sayi BTC guda dubu dari bisa hasashe acewar duk daya zai kai 500k dollar.
- 3
Wani BINCIKEN jaridar FINBOLD ya GANO cewar kudaden da yan kasar Amurka suke sakawa a CRYPTO ya rage sosai da fiye da kashi 30% cikin 100% Kuma alamu sun nuna hakan ya samo ASALI ne tun daga LOKACIN Terra Luna COLLAPSE.
Da kuma karin da aka samu na interest rate a Amurka wanda ya TURSASA kamfanunuwa da dai-dai kun mutane janye kudade daga kasuwar CRYPTO
By | Gonar Bitcoin And msz hausa.....


0 Comments