Elon ya bayyana dalilan da suka sa yake CIGABA da goyon bayan doge Coin.
inda yace koda yake Doge ya farane da wasa Amma a zahirin gaskiya yazo da wasu abubuwa wadanda sun TSEREWA BITCOIN musamman wajen saurin TRANSACTIONS da saukin CAJIS da kuma sha'ani MINING inda yake MINING na doge sam baya Gurbata Muhalli.
- Platform din Voyager wadda ta DURKUSHE a lokacin DIP har ta dakatar da WITHDRAW ta tsara cewar za'a CIGABA da withdraw a mako mai zuwa biyo bayan fara MURMUREWA da tayi da kuma samun NASARAR karbo basussukan da sukebin EXCHANGERS da saukan dai-dai
kun mutane da kamfanunuwan da suke arawa kudaden da ake sanya masu.


0 Comments