Ad Code

Responsive Advertisement

Co-founder na ETHEREUM Vitalik Buterin yayi Allah wadai Kan suspending din kamfanin TORNADO Cash Da Kasar Amurka Tayi.


 Co-founder na ETHEREUM Vitalik Buterin yayi Allah wadai da suspending din kamfanin TORNADO cash da hukumomin Amurka sukayi inda yace shi kansa yana amfani da Platform din domin taimakawa yan kasar Ukraine da yaki ya dai-dai ta.


Hukumin Amurka dai sun HARAMTA Tornado cash wadda platform ce dake da mukukar SIRRI da Aminci wajen boye bayanan mutane a lokacin da suke turawa da KARBAR CRYPTO kokuma FIAT currency ta yadda ba'a. 



Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement