BTC yaga HASKE a karon farko tun April na 2022 sakamakon yadda hauhawar FARASHI a Amurka ya ragu da kashi 8.5% a yau din nan bayan da yaje har 9.11%.
A yanzu dai ana TRADING din BTC a sama da 24k bayan da a yau ya wayi gari $22900 USD.
Trending Chart......
Ana saran zai cigaba da tafiya har kusan $27k ko gab da 30k.
Muna saran daga nan Sai Bull Run......
Gargadi na haɗari : Kasuwancin Cryptocurrency yana ƙarƙashin haɗarin kasuwa mai girma.
Da fatan za kuyi kasuwancin ku bi A hankali. Ana ba ku shawarar cewa MSZ HAUSA ba shi da alhakin asarar kasuwancin ku.


0 Comments