Ad Code

Responsive Advertisement

Breaking News Exchanger Hotbit ka iya dakatar da DEPOSIT da WITHDRAWAL baki daya.

 

Exchanger Hotbit ka iy


a dakatar da DEPOSIT da WITHDRAWAL baki daya kowwani LOKACI daga yanzu A Sakamakon TUHUME-TUHUMEN da akeyiwa wadansu manyan jami'an gudanarwar su abisa ZARGIN HALASTA kudaden HARAMUN


Exchange Tana sanar Da Users DINTA Da kada su Damu Komai zai dai dai ta Na dawani lokaci. 




Farashin COIN din TORN wato native token na kamfanin TONADO cash ya fadi sosai da fiye da kashi 45% cikin 100% biyo bayan TAKUNKUMIN da kasar Amurka ta sanya masa.


Hukumomi Amurka sun ZARGI TORNADO CASH da MONEY LAUNDERING na sama da DALAR Amurka BILIYAN BAKWAI kana Kuma sun zarge su da cewar sune suka baiwa HACKERS din kasar KOREA ta KUDU mafaka a lokacin da sukayi

HACKING din wasu EXCHANGERS suka TURO coins din cikin ta. 




Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement