Ad Code

Responsive Advertisement

BINANCE TA KWACE COINS DA YAKAI DARAJAR $4.5 MILLION DOLLAR DAGA WAJEN WASU HACKERS DA SUKA SA TO.

 


Binance ta gano ta kuma kwace COINS din da DARAJAR su yakai $4.5 million dollar Wanda HACKERS suka sato suka TURA ZUWA cikin SPOT wallet din su na Binance din.

CZ dakan sane ya bayyana hakan inda yace ASSETS din da BINANCE ta kwat yakai Kashi 80% cikin 100% na Dukkan AbInda suka sato. 



Kamfanin TOKEN din Floki Inu ya kammala gina kashin farko na makarantu dubu a FADIN Duniya wanda suka sauki aniyar GINAWA a kasashen masu TASOWA da nufin karfafa tsarin bayar da ILIMIN Blockchain da digital Assets da web:3 a tsakanin kasashe masu TASOWA. 

Post by msz | Gonar Bitcoin. 


Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement