Baby doge coin sun kaddamar da DECENTRALIZED exchanger din su ta swapping din tokens akan BNB testnet kuma tuni aka fara gudanar da TRANSACTIONS acikin ta kamar yanda akeyi a Pancake Swap.
ETH na cigaba da kokarin maintaining din $2k resistance level a dai-dai lokacin da UPGRADING zuwa proof of work ke CIGABA da KARATOWA.
Sai dai masu SHORTING din ETH din sunyi NASARAR jawo shi kasa zuwa $1800 abinda ka iya basu damar investing domin a tafi dasu next target na $3k.


1 Comments
This comment has been removed by a blog administrator.
ReplyDelete