Abun mamaki Na ci gaba da faruwa A Duniyar Kere Kere A fadin Duniya !
Nan wani sabon nau'in jirgin kasa ne dake tafiya A saman layin dogo, bisa KARFEN maganadishu, A gundumar Xingguo dake lardin Jiangxi na kasar Sin Watau China.
Jirgin kasan nan na kunshe da fasahohin zamani da dama, wanda tafiyar sa ba ta bukatar makamashin Wutar lantarki ko mai, karfin maganadishu ne kawai.
Saurin tafiyar jirgin zai kai kilomita 80 a kowace sa'a.
Jama'a shin kuna son Mu shiga irin wannan Jirgin Kam?
Hhmmm wata miyar sai A makota.





0 Comments