Ad Code

Responsive Advertisement

FITACCEN Crypto Analyst wato Coin Berue yayi HASASHEN cewar Ethereum Classic shima zai......

 


FITACCEN Crypto Analyst wato Coin Berue yayi HASASHEN cewar Ethereum Classic shima zai amfana sosai da TSARINMERGE na Upgrade din Ethereum da ga proof of work ZUWA proof of stake ta yadda Shima farashin sa zai iya harbawa zuwa All-time High din sa duk da rintsin da ake ciki.


Nan da zuwa 22 ga watan August ne ake saran cewar upgrade na ETHEREUM zai kammala Wanda zai kawo karshen matsalar CUNKOSO network dinsa abinda yake HADDASA tsadar Gas Fee na transaction da kuma sauri gami da processing din dubunnan transactions a cikin minti guda.

Tun bayan da ETH ya sami karbuwa ne ake ta samun karin Blockchains dake da'awar yin GOGAYYA da shi da Kuma warware matsalolin da shi Eth din yake FUSKANTA.


Masana sun TABBATAR da cewa a wannan DIP na BITCOIN four year cycle an Sami Karin BTC whales fiye da dubu biyar adadi mafi yawa a TARIHI.


Bincike kuma ya nuna cewar wannan ne karon farko da WHALES din Dip cycle suka soma kirga RIBA acikin yan  makwanni. 


Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement