FASA SIYEN TWITTER DA ELON YAYI YA JAWO KARYEWAR HANNAYEN JARIN SU DAGA $56.44 ZUWA $52 ABINDA SUKACE SAI YA BIYA SU.
Za'a fara shari'ar TURSASA ELON akan ya biya kudin SIYEN TWITTER bayan da ya siya $44 billion aka sallama masa amma kuma yace ya FASA siya saboda a cewar sa akwai wadansu muhimman bayanai da ya nema a game da TWITTER din amma ba'a nashi ba.
An yanke hukuncin cewar a watan OCTOBER za'a fara shari'ar.


0 Comments