Shugabannin kamfanin BINANCE CZ ya shigar da jaridar kasuwanci ta Bloomberg kara abisa ZARGIN ta da bata masa suna acikin wani rubutu da sukayi mai taken:
“Changpeng Zhao’s Ponzi Scheme.”
Wanda a cikin sa sukayi ikirarin cewar Binance da dukkan services din ta PONZI SCHEME ne na DAMFARA Wanda kowwani lokaci daga yanzu zai iya KARYEWA.
Wanna ne karo na biyu da CZ ke maka wata jarida a Kotu.
Ko a shekarar 2020 CZ ya shigar da Forbes kara bisa rubuce- rubucen batanci ga kamfanin sa
KASAR DUBAI NA SHIRYE-SHIRYEN KADDAMAR VIRTUAL DUBAI wato karkashin FASAHAR Metaverse.
Hakan zai bata damar sake BUNKASA hanyoyin SAMUN kudin shiga daga masu yawan bude ido daga SASSAN DUNIYA daban-daban.
Koma hakan zai taimakawa TOKENS din Metaverse project.
Gargadi na haɗari : Kasuwancin Cryptocurrency yana ƙarƙashin haɗarin kasuwa mai girma.
Da fatan za kuyi kasuwancin ku bi A hankali. Ana ba ku shawarar cewa MSZ HAUSA ba shi da alhakin asarar kasuwancin ku.



0 Comments