Sarki Salman bin Abdulaziz Al Saud ya nada Sheikh Dr. Muhammad bin Abdulkarim Al-Issa A matsayin Khateeb na Hijjin Bana1443 =2022.
Shafin Twitter Na @Haramain Sharifai Yasanar da hakan
Mai kula da Masallatan Harami guda biyu Sarki Salman bin Abdulaziz Al Saud ya nada Sheikh Dr. Muhammad bin Abdulkarim Al-Issa a matsayin Khateeb na # Hajj1443 (2022), kuma zai gabatar da Khutbah daga Masjid Al Namirah, Arafat ranar Juma'a. 9 Zul Hijjah 1443.
Allah Ya kaimu lafiya ya samu ciki wanda Za a intar dasu cikin wannan wuni Mai Albarka.
Zamu kawo muku Cikaken Shirin Da live Sterem A Wannan Web site din Mai Albarka A Ranar.


0 Comments