Shekaru biyar kenan dai-dai da aka KADDAMAR da BINANCE wadda ta kasance EXCHANGER ta daya mafi GIRMA da tsari wajen zaba da LISTING din COINS.
A tsahon shekarun ta biyar BINANCE yayi nasarar samun LASISI a manyan kasashen DUNIYA daban-daban cikin har da Amurka, Dubai, da FARANSA.
A baya bayannan ne kuma ake RADE-RADIN cewar Hukumar SEC ta Amurka na son ta BINCIKI hukumomin ta abisa Zargin cewar sun karya ka'idoji wajen siyar da GOVERNANCE TOKEN din su a MATAKI na pre sale wato BNB zargin da CZ ya karyata
By | Gonar Bitcoin


0 Comments