Hukumar Kula da hasken Wutar Lantarki ta Najeriya Mai Taken Nigerian ("NERC") Ta Bude Shafin Daukar Sabin Ma'aikata za'a rufe ranar 15th July 2022 at 12:00 (Na dare).
Ga wanda yake san Cikin Wanan Aikin Ga link nan A kasa Sai Ya dana Shi.
https://careers.nerc.gov.ng/
Hanyoyin Da zaka bi Domin Cike wa Sune:
1 Na farko Zaka shi ga dashborn
2. Sai ka shi ga My Applictoin
3.Sa ka shiga Start New
Allah yasa A dace.

.jpeg)


0 Comments