Fitacan Shirin nan da kuka dade kuna jiran zuwansa wanda aka je hutu mai dogon zango akanshi wato "Wuff" wanda yanzu an kammala aikin wannan shirin naku mai farin jini.
Ga kadan daga cikiin wanda zaizo muku a ranar alhamis ta wannan satin da yardar Allah.
Kalli Bidiyon Anan: VIDEO
Watch Now


0 Comments