Umar M Shareef – Rikee (Video)
Fitacan Mawakin nan Umar M Shareef ya saki bidiyon daya daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Farin Jini EP” saboda duba da yanda mutane suke son wakar wato “Rikee“Ayau ne aka saki bidiyon wannan wakar mai suna "Rike" Sabuwar waka wadda Umar m shariff yayi a wani sabon kundi nashi mai suna ". "
Wanda wannan kundin yasamu karbuwa tun lokacinda aka saki wannan kundin akasuwa
Sai gashi yau an saki wannan video na wannan wakar daga mawaqin nan naku mai farin jini wato Umar m Shariff.
Play Now


0 Comments