MENENE MA'ANAR CUSTODIAL WALLET DA NON- CUSTODIAL WALLET?
Custodial wallet na nufin dukkan wallet na CRYPTO wanda ke A EXCHANGERS ko kuma wata PLATFORM da masu wanann PLATFORMS din suna iya SARRAFA wallet din da abin da ke ciki sannan kuma zasu iya DAKATAR ma'ana dai suna da ACCESS da wannana wallet din.
Non-custodial wallet kuma shine DECENTRALIZED WALLET kamar su TRUSTWALLET ko kuma METAMASK ko Safepal ko dukkan wani HARDWARE WALLET wanda kai kadai kake da iko Akan sa babu sanda za'a wayi GARI ace maka antafi MAINTENANCE ko kuma wani a iya TABA maka COINS kamar yadda exchangers zasu iya TABA COINS dinka ko suyi DISABLING na account dinka ko suyi FREEZING din sa.
By| Gonar Bitcoin


0 Comments